Poster version haussa - · PDF fileAna gargadin cewa a kiyaye wake hanaye bayan bahaya ko...

1
Zubin taki bussache Bayan kache cuta, bahaya ya koma taki bussaché. Takin busache taki ne mai kara karfin wuri. Taki busache a na zubachi cikin sari kuma a bunne chi kimin chipka iri. Taki bussache yana tsajin NPK. Ana anfani da musalin gongwanin tomati na taki bussache busa ga chipka hatsi, dawa masara da kamanin su.Kama su chu, tomati, tatasay da saw ransu gongwani 2 zuwa 3 Kama su salati, karoti wato chipka waci ana sa kilo daya na taki bussache. TAKIN RUWA TAKI BUSSASCHÉ Zubin takin ruwa Takin ruwa nada sinadari mai sa girman chipka. Ana zubachi cikin ramu kusan kindin chipka babissanta ba. In an zuba say abunne chi dan gaye here, kuma azuba ruwa dan yakai ga sayw kuma ruwan na rage mai karfi dan gaya zama illa ga saywa. Ana anfani da takin ruwa ga albassa karoti da salati. Amman za’a gama ruwa rubi 2 ga taki ruwa daya sumalin lita 2 na ruwa ga lita daya na takin ruwa. Bayan anzuba wanan gami da arosoir to say ayi ban ruwa mai yawa dan wanke kunan chipka, in ba haka ba ana iya toye su. Djarawa Bido cike da bawali (hutsari) a rufe a aje chi tsawan wata daya yana kache koiyoyin cuta ba say an kara wani sadari ba. Chi nada kiyawo a sa bidanin cikin inuwa dan sujima. In babu biduduwa issachi dan tara bawali mai yawa to ana iya zubachi ga tarin takin gona ko akai gona azubachi tuga rani (gabani damana). Bayan tsime, to bawalin ya koma Takin Ruwa. Warin takin ruwa baïda matsala. Wanan warin ya nuna karfin takin. Takin ruwa taki ne mai karfi dan yana canjin urea (dan sanyi). Anfani da salanga mai tsima taki ko mai bouché bahaya na kaché koiya cuta acikin kachi kuma ta sarapa chi a taki boussaché. Bayan kunjé salanga, ku wanké hanayen ku da sabuni dan kiyayé lafiya ku. Ana iya tara bawali cikin bido kowata ruba haka. Ana tara bawali kuma ta salanggogi masu raba bawali da bahaya. Ana gargadin cewa a kiyaye wake hanaye bayan bahaya ko bawali. Djarawa Salangogin su na da rame biyu duka na bahaya.In guda ya cika, sai a yi anfani da gudan. 1. Salanga mai cim taki - Tanada rame biyu a cikin kasa masu zurhin 1m,5; - Koiyoyin cuta suna mutuwa ta panin tsimen takin; - Kara kasa/haki/toka bayan dukan bahaya na happaka tsimen takin kuma yayi maganin wari da kuda - Ba matsala dan ruwan tahara sun chiga salanga - In rame guda ya cika sai yayi wata 12 ake kwache chi. 2. Salanga mai taki bussache - Tanada rame biyu bisa kasa - Koiyoyin cuta suna mutuwa bayan an bussada bahayan - Kara toka kawey bayan dukan bahaya na happaka samun taki mai kiyawo tare da kache koiya cuta, kuma tana maganin wari da kuda - Ba’a son ruwan bahaya su chiga cikin salangaye - In rame ya cika sai yayi wata 6 ake kwachechi PPILDA ASSAINISSEMENT PRODUCTIF - TSAPTA GUIDA ANFANIN GONA !

Transcript of Poster version haussa - · PDF fileAna gargadin cewa a kiyaye wake hanaye bayan bahaya ko...

Zubin taki bussache Bayan kache cuta, bahaya ya koma taki bussaché. Takin busache taki ne mai kara karfin wuri. Taki busache a na zubachi cikin sari kuma a bunne chi kimin chipka iri. Taki bussache yana tsajin NPK. Ana anfani da musalin gongwanin tomati na taki bussache busa ga chipka hatsi, dawa masara da kamanin su.Kama su chu, tomati, tatasay da saw ransu gongwani 2 zuwa 3 Kama su salati, karoti wato chipka waci ana sa kilo daya na taki bussache.

ASSAINISSEMENT PRODUCTIF - PROPRETE A LA MAISON ET BONNES RECOLTES !

TAKIN RUWA TAKI BUSSASCHÉ

Zubin takin ruwa Takin ruwa nada sinadari mai sa girman chipka. Ana zubachi cikin ramu kusan kindin chipka babissanta ba. In an zuba say abunne chi dan gaye here, kuma azuba ruwa dan yakai ga sayw kuma ruwan na rage mai karfi dan gaya zama illa ga saywa.

Ana anfani da takin ruwa ga albassa karoti da salati. Amman za’a gama ruwa rubi 2 ga taki ruwa daya sumalin lita 2 na ruwa ga lita daya na takin ruwa. Bayan anzuba wanan gami da arosoir to say ayi ban ruwa mai yawa dan wanke kunan chipka, in ba haka ba ana iya toye su.

Djarawa Bido cike da bawali (hutsari) a rufe a aje chi tsawan wata daya yana kache koiyoyin cuta ba say an kara wani sadari ba. Chi nada kiyawo a sa bidanin cikin inuwa dan sujima. In babu biduduwa issachi dan tara bawali mai yawa to ana iya zubachi ga tarin takin gona ko akai gona azubachi tuga rani (gabani damana). Bayan tsime, to bawalin ya koma Takin Ruwa. Warin takin ruwa baïda matsala. Wanan warin ya nuna karfin takin. Takin ruwa taki ne mai karfi dan yana canjin urea (dan sanyi).

Anfani da salanga mai tsima taki ko mai bouché bahaya na kaché koiya cuta acikin kachi kuma ta sarapa chi a taki boussaché. Bayan kunjé salanga, ku wanké hanayen ku da sabuni dan kiyayé lafiya ku.

Ana iya tara bawali cikin bido kowata ruba haka. Ana tara bawali kuma ta salanggogi masu raba bawali da bahaya. Ana gargadin cewa a kiyaye wake hanaye bayan bahaya ko bawali.

Djarawa Salangogin su na da rame biyu duka na bahaya.In guda ya cika, sai a yi anfani da gudan.

1. Salanga mai cim taki - Tanada rame biyu a cikin kasa masu

zurhin 1m,5; - Koiyoyin cuta suna mutuwa ta

panin tsimen takin; - Kara kasa/haki/toka bayan dukan

bahaya na happaka tsimen takin kuma yayi maganin wari da kuda

- Ba matsala dan ruwan tahara sun chiga salanga

- In rame guda ya cika sai yayi wata 12 ake kwache chi.

2. Salanga mai taki bussache - Tanada rame biyu bisa kasa - Koiyoyin cuta suna mutuwa bayan

an bussada bahayan - Kara toka kawey bayan dukan

bahaya na happaka samun taki mai kiyawo tare da kache koiya cuta, kuma tana maganin wari da kuda

- Ba’a son ruwan bahaya su chiga cikin salangaye

- In rame ya cika sai yayi wata 6 ake kwachechi

PPILDA ASSAINISSEMENT PRODUCTIF - TSAPTA GUIDA ANFANIN GONA !