Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja Kantin saida kayan gona na garin Danja Hanyar tafiyar...

4
1 Capitalisation des bonnes pratiques en appui à la production agricole et à la sécurité alimentaire Gabatarwa Mawallafi : Salmou Hassane Waùanda tsarin ya shafa Jam’iyyar « Ko da naka, » *ungiyoyin manoma mambobinta da mambobi waùanda ba mambobi ba, manoma maza da mata mambobi ko waùanda ba mambobi ba na *ungiyoyin manoma. Takardar bayyani Nijar Agusta 2012 Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja Gurin girka Kantin saida kayan aikin gona shi ne, ba manoma maza da mata damar samun kayan aikin gona na *warai kuma kusa gare su, musammam ma taki, da kuma kawo masu shawarwari da gargaùi domin taimaka masu wajen ciwo kan wasu matsaloli da suka danganta da ingantar wurin noma da *ara albarkatun gonakkai. Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja na cikin kwamin ùin Jiratawa, lardin Madarumfa, Jahar Maraùi. Kantin an kafa shi a shekarar 2005. A lokacin da aka kafa ta jam’iyyar ta *unshi *ungiyoyin manoma shidda (OP) daga cikinsu akwai na mata biyar. Lokacin da jam’iyyar ta fara ayyukunta, ba ta da wuri nata na kanta domin ajiyar takin da ta saye don amfanin mambobinta. Sai da ta tambayi wata gudunmuwa, kuma ta samu, daga tarayyar *ungiyoyin manoman aya ta Nijar (FUPSN-SA’A), da yake mamba ce a ciki, da tallafin furojen mai kula da kayan aikin gona da kuma ban hannun *ungiyoyin da suka kasance mambobi ne daga ciki domin gina Bankin saida kayan aikin gonarta. Lokacin da yake son shiga *ungiyar manoma sai manomi ko manomiya ya ba da gudunmuwar tiya 7 ta hatsi da kuma tsabar kuùi jikka biyar (5 000 F) da amincewa da *a’idodin *ungiyar da kuma ùaukar alkawalin halartar taruruka wanda babban taro ya kira (AG) domin kauce ma tara. µungiyar majilisar SA’A tare da furojen mai kula da kayan aikin gona na *ungiyar ùinkin duniya mai kula da cimaka da ayyukan noma (FAO) sun kawo tallafi na kuùi jikka 460 000 F domin gina kantin saida kayan aikin gona. A shekarar 2010, kantin saida kayan aikin gona ya samu waùansu gudunmuwar kuùi da ta kaya. Furojen haçaka noma da yalwata kantunan saida kayan aikin gona (IARBIC) ya ba da gudunmuwa ta taki da ya tashi a tsabar kuùi miliyon guda (1 000 000 F)domin *ara jarin *ungiya; Furojen bun*asa ayyukan karkara na Age (PPILDA) ya ba da buhu 60 na taki NPK 15-15-15, da kilo 80 na irin hatsi da kuma kilo 28 na irin gyaùa; FAO: ta ba da karto 2 da suka *unshi leda 200 na magungunan kashe *wari. Abokan hulùa

Transcript of Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja Kantin saida kayan gona na garin Danja Hanyar tafiyar...

Page 1: Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja Kantin saida kayan gona na garin Danja Hanyar tafiyar da ayyuka Ayyukan kantin saida kayan aikin gona ba za su tabbata ba in ba don komitin

1

Capitalisation des bonnes pratiquesen appui à la production agricoleet à la sécurité alimentaire

Gabatarwa

Mawallafi : Salmou Hassane

Waùanda tsarin ya shafa

� Jam’iyyar « Ko da naka, » *ungiyoyin manoma mambobinta da mambobi waùanda ba mambobi ba, manoma maza da mata mambobi ko waùanda ba mambobi ba na *ungiyoyin manoma.

Takardar bayyani Nijar Agusta 2012

Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja

Gurin girka Kantin saida kayan aikin gona shi ne, ba manoma maza da mata damar samun kayan aikin gona na *warai kuma kusa gare su, musammam ma taki, da kuma kawo masu shawarwari da gargaùi domin taimaka masu wajen ciwo kan wasu matsaloli da suka danganta da ingantar wurin noma da *ara albarkatun gonakkai.

Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja na cikin kwamin ùin Jiratawa, lardin Madarumfa, Jahar Maraùi. Kantin an kafa shi a shekarar 2005. A lokacin da aka kafa ta jam’iyyar ta *unshi *ungiyoyin manoma shidda (OP) daga cikinsu akwai na mata biyar.

Lokacin da jam’iyyar ta fara ayyukunta, ba ta da wuri nata na kanta domin ajiyar takin da ta saye don amfanin mambobinta. Sai da ta tambayi wata gudunmuwa, kuma ta samu, daga tarayyar *ungiyoyin manoman aya ta Nijar (FUPSN-SA’A), da yake mamba ce a ciki, da tallafin furojen mai kula da kayan aikin gona da kuma ban hannun *ungiyoyin da suka kasance mambobi ne daga ciki domin gina Bankin saida kayan aikin gonarta.

Lokacin da yake son shiga *ungiyar manoma sai manomi ko manomiya ya ba da gudunmuwar tiya 7 ta hatsi da kuma tsabar kuùi jikka biyar (5 000 F) da amincewa da *a’idodin *ungiyar da kuma ùaukar alkawalin halartar taruruka wanda babban taro ya kira (AG) domin kauce ma tara.

µungiyar majilisar SA’A tare da furojen mai kula da kayan aikin gona na *ungiyar ùinkin duniya mai kula da cimaka da ayyukan noma (FAO) sun kawo tallafi na kuùi jikka 460 000 F domin gina kantin saida kayan aikin gona. A shekarar 2010, kantin saida kayan aikin gona ya samu waùansu gudunmuwar kuùi da ta kaya.

� Furojen haçaka noma da yalwata kantunan saida kayan aikin gona (IARBIC) ya ba da gudunmuwa ta taki da ya tashi a tsabar kuùi miliyon guda (1 000 000 F)domin *ara jarin *ungiya;

� Furojen bun*asa ayyukan karkara na Age (PPILDA) ya ba da buhu 60 na taki NPK 15-15-15, da kilo 80 na irin hatsi da kuma kilo 28 na irin gyaùa;

� FAO: ta ba da karto 2 da suka *unshi leda 200 na magungunan kashe *wari.

� Abokan hulùa

Page 2: Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja Kantin saida kayan gona na garin Danja Hanyar tafiyar da ayyuka Ayyukan kantin saida kayan aikin gona ba za su tabbata ba in ba don komitin

2

Kantin saida kayan gona na garin Danja

Hanyar tafiyar da ayyuka

Ayyukan kantin saida kayan aikin gona ba za su tabbata ba in ba don komitin tafiyar da ayyuka da ya *unshi mambobi shidda, a cikinsu akwai namiji guda wato mai tsaro. Shi wannan mai tsaron yana da mataimaki daga baya kuma wata macce ta maye gurbinshi dalilin kasa tafiyar da ayyukan da kyau. (Rishin cika takardu, da kuma ba da bayani ga mambobi bisa halin da kantin yake ciki.)

Ana canza mambobin komitin tafiyar da ayyuka kowace shekara ana sake zaçen mamobin da suka gudanar da aikinsu da kyau.

A fuskar samun horo, mai ajiya ta samu horo guda ùaya «lak ».

Tasiri

Don fara ayyukanshi, jarin farko na kantin saida kayan aikin gona ya fito ne daga tarbacen kuùi jikka goma (10 000 F) da kowace *ungiyar manoma ta zuba, kuùin suka tashi tsabar kuùi jikka satin (60 000 F). A shekara ta biyu jimillar kuùin ta tashi jikka (65 000 F) da tarbace na hatsi da aka samu aka saida a jikka (100 000 F) inda kuùin suka tashi a jikka(165 000 F). Jimillar kuùin sun tashi jikka (190 000 F) a shekara ta uku bayan an hidda duk wasu kashe-kashe.

A shekara ta huùu (2010), kantin saida kayan aikin gona ya samu gudunmuwa daban-daban ta kuùi da ta kaya da suka ba da damar *ara jallinshi wanda ya ba shi damar ya sayi taki na jimillar kuùi miliyon (1 100 000 F). Jimillar kudin tafiyar da harakokin kantin saida kayan aikin gona ta tashi miliyon 20 465 000 da ke *unshe da riba ta (88 525 F).A shekara ta 2011, jam’iyyar ta yi odar buhu 130 na taki a cikinsu buhu 115 na kantin saida kayan aikin gona ne, da kuma buhu 15 na mambobin jam’iyya *ungiyoyin manona.Ana *ara dala 50 ga mutanen da ba su kasance ba mamba cikin *ungiyar

Ta haka, game da odar kaya da ake yi kai a kai, wannan, kantin saida kaya na ba manoma maza da mata damar samun kaya a kowane lokaci.

Wannan balas na nuna cewa tun lokacin da aka kafa kantin saida kaya, an in samu *arin jallin kantin har da yake akwai wasu matsaloli cikin tafiyar da aikin. Amma wannan ya ba da damar *ara ayyukanshi, in ana tune jalinshi a lokacin soma aikin *alilan ne.

Ga waùansu hanyoyi da ke nuna ingancin kantin saida kayan aikin gona :

� µwa**warun halayen mambobin *ungiyoyin manoma

� Tilasa ma mai tsaro bin *a’idodin tanadi da kuma kawo haske wajen tafiyar da ayyukan kantin saida kaya (cika girgam );

� Ba da bayanin girgam ga mai ajiyar kuùi kan saye da saidawa na kantin saida kayan aikin gona;

� Bin *a’idodin tafiyar da *ungiya ga duk <an *ungiyoyin manoma da ke son shiga;

� Halartar taro da babbar majalissa ta kira don kauce ma tara;

Sabin canje-canje da ingantattun hanyoyin cim ma nasara

Page 3: Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja Kantin saida kayan gona na garin Danja Hanyar tafiyar da ayyuka Ayyukan kantin saida kayan aikin gona ba za su tabbata ba in ba don komitin

3

Wannan husa’ar ta sadarwa na *ara dan*on yarda tsakanin mambobi

� Halayen haùin kai da kuma babbar niyya don cin nassara da ke ga mata mambobin *ungiyoyin manoma;

� Ba da kai matu*a ga mambobin *ungiyoyin manoma bisa ga tafiyar da ayyukan *ungiya: ci-karo–cikaro na kuùi don *arfafa jallin kantin saida kaya, samun fili don gina kantin saida kayan aikin gona ta hanyar <an kuùi da za a ba masu koyo a gonar gwaji kowace rana ta matan gonar gwaji;

� Biyan alawus na mai tsaron kanti kullum;

� Yalwatar da ayyukkan *ungiyoyi wanda za ya ba da damar samun wasu kuùi domin biyan waùansu abubuwa da suka haùa da : (biyan kuùin mai tsaron kantin saida kaya), shekaru na farko kantin cimaka shi ya ùauki wannan nauyin);

� Wurin girka kantin: bisa ga hanya, iyaka da Najeriya, domin ba manoma maza da mata ha-nyar shigi da hici domin saye da kuma ùaukar kayansu cikin sau*i, samun ayyuka iri-iri kamar su wurin aje kaya, Bankin cimaka, gonar gwaji na sa wurin ya bun*asa;

� Kawo *ananan kaya da kuma saida su a farashi mai rahusa yana taimaka ma masaya masu *aramim *arfi;

� Tanadin kaya a wuri mai kyau: kowane irin taki ana sayen shi a lokacin da ya dace;

� Ba da horo ga mambobin *ungiya (ya*i da jahilci, horo, bisa ga harakokin tanadi, *ungiyoyin mata, *ungiyoyi daban–daban, da kafa hulùa da wata *ungiya), da aka tafiyar da su tare da ban hannun tsarin Mata Masu Dubara (MMD) na *ungiya mai zaman kanta ONG Care;

� µayyade lokacin buùewa da rufewar kantin saida kayan aiki gona yana ba masu tafiyar da aiki damar su samu su gama ayyukan kanti tare da wasu ayyuka na *ungiya (a yi dubara kar kwa-nakin nan uku da ake buùa kantin saida kaya su zo daidai da ranaikun kasuwar Maraùi)

Cikas

� Rishin cika girgam na tafiyar da aikin kanti daga wajen mai tsaro;

� Mai wurin, in da aka kafa (kantin saida kaya, Bakin cimaka, mangazar aje kaya) ya tada al*awalin da yake tsakaninshi da jam’iyya;

� Jahilcin mafi yawan mambobin <an jam’iyya

Gano *ura*urai

Darussan da jam’iyyar ta samu ya ba ta damar ùaukar waùansu matakai kamar haka :

� Jam’iyyar ta nuna irin nata kuzarinta bisa ga abun da ya shafi kwantar da tarzoma, musam-mam ma wajen bin *a’idodin jam’iyyar da suka shafi tsarin tafiyar da ayyukan, da shugaban-cin kantin saida kayan aikin gona : tanadin kantin saida kaya, bayan an sha tattauna don a ja hankalin mai tsaron kantin bisa ga girmama matakan tafiyar da aikin kantin, da niyyar da aka ùauka ta kawo mashi mataimakiyar daga baya, komitin ya amince da yanke shawara bisa ga a sauya shi;

� Mambobi sun taru, sun amince da ba su karçar alawus ùin da ake ba su a kowace rana bisa ga abun a ya shahi gonar gwaji, sai suka samu suka sayi filin gona yadda mai gonar ya ba da farashinshi;

� An tsaida da a nemo gudunmuwa wajen masu hannu da shuni domin a gudanar da sabon horo ta fuskar ya*i da jahilci da kuma abun da ya shafi tafiyar da ayyuka.

Page 4: Kantin saida kayan aikin gona na garin Danja Kantin saida kayan gona na garin Danja Hanyar tafiyar da ayyuka Ayyukan kantin saida kayan aikin gona ba za su tabbata ba in ba don komitin

4

Dorewar ayyukan

In ana son ùorewar kantin saida kaya, ga yadda ya kamata a yi:

� A kyautata tsarin sadarwa na waje tare da an yi amfani da radiyon karkara;

� µarfafa *o*arin da mambobin ke kawowa matu*a, dangance da kafa kafofin sauraren labaru da kuma makarantun ya*i da jahilci.

Kammalawa Kantin saida kaya na garin Danja yana gudanar da aikinshi, a halin yanzu ya kasance farin wata sha kallo, saboda yana bin wasu daga cikin *a’idodin da ya kamata domin dauwamarshi kuma bayan haka kanti ne wanda ta kowane fanni yana tafiyar da ayyukanshi tare da haùin gwiwar tarayyar *ungiyoyin SA’A. Nan gaba sai a nemi a *arfafa shi don a tabbatar da dauwamar shi.

Projet Intensification de l’Agriculture par le Renforcement des Boutiques d’Intrants CoopérativesFAO BP 11 246 Niamey, NIGERTel + 227 20 37 32 [email protected] www.iarbic.net

Projet Capitalisation (FAO Niger)BP 11246 NiameyTel + 227 20 72 33 [email protected]/knowledge/km-gender/capitalisation-bp/fr

Références bibliographiques

y Enquêtes réalisées par l’équipe Capitalisation (2011-2012) sur les Boutiques d’intrants de référence (IARBIC et Capitalisation).